Hukumomi a jamhuriyar Nijar sun ce 'yan ƙasar sun fara amsa kira, wajen kai bindigoginsu don yin rijista a ƙarƙashin wani shiri da aka ƙaddamar ranar Talata. Shirin zai tabbatar da yin rijista ga ...
'Yan takara 30 ne ke fafatawa da juna don karɓar ragamar mulki daga Shugaba Mahamadou Issoufou, bayan ƙarewar wa'adinsa biyu tsawon shekara goma. Zaɓen shi ne irinsa na farko da wani zaɓaɓɓen shugaban ...
Hukumar Raya Kasashe ta MDD wato UNDP ta nunar da cewa Nijar ta samu ci- gaban rayuwar dan Adam tare da daina zama koma-bayan kasashe. Wannan shi ne karon farko a cikin shekaru 10 da ta tsere wa ...
Gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar, ta cafke tare da tsare wakilin Sashen Hausa na DW a Yamai fadar gwamnatin kasar Gazali Abdou Tasawa. https://p.dw.com/p ...
Discover the latest Architecture news and projects on Nijar at ArchDaily, the world's largest architecture website. Stay up-to-date with articles and updates on the newest developments in architecture ...